ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Ƴan ta’adda Boko Haram sun sake sabon bidiyo mai nuna kisan ƴan leƙen asiri na gwamnati guda 3

Rahoto ta nuna ƙungiyar boko haram ta kashe ƴan leƙen asiri na gwamnati guda uku a ƙarshen bidiyon da suka sake.

Ƴan ta’adda Boko Haram sun sake sabon bidiyo mai nuna kisan ƴan leƙen asiri na gwamnati guda 3

Ƙungiyar boko haram mai jagorancin Abubakar Shekau sun sake sabon bidiyo mai nuna kisan Ƙan leƴƙen asiri na gwamnati.

A wani rahoto na Sahara reporters, bidiyon mai tsowon minti 7, an fassara a Hausa da larabci, ta nuna kisan ƴan leƙen asiri na gwamnati.

An  kashe Mutane uku da tsangayar bayanai na sojojin najeriya ta aika wajen leƙa asirin Boko Haram, a karshen bidiyon.

Bidiyon na da jerin fim mai nuna malamai da jami'an gwamnati da kuma shugabanin duniya, a ciki da wani fim mai nuna Shugaba Muhammadu Buhari, Donald Trump, tsohon shugaban Amurka, Barack Obama, da shugabanin turai.

ADVERTISEMENT

A cikin bidiyon an nuna makami masu matuƙan inganci, tare da abun da ya zama makami mai linzami.

Ƙungiyar wato sunyi alfaharin cewa, har yanzu suna na cikin ƙasar da sojojin Najeriya suka kasa ƙwata.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT