ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa ya ce ya kamata karatun firamare da sakandare ya zama kyauta da kuma dole

Atiku ya yi wannan magana a jerin lacca wanda aka yi a Jamiʼar Nnamdi Azikiwe a garin Awka, Jihar Anambra.

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa ya ce ya kamata karatun firamare da sakandare ya zama kyauta da kuma dole.

ʼƳan Jaridan Punch sun kawo labari cewa Atiku ya yi wannan magana a  jerin lacca wanda aka yi a Jamiʼar Nnamdi Azikiwe a garin Awka, Jihar Anambra.

Atiku ya ce:

Ba zá mu jaddadá amfani ilmi ga alʼummah na zamani da mutanen sa. Ba zai yi kyau ba idan aka bar shaʼanin ilmi ga hannun gwamnati kaɗai. Bai kamata harkan ilmi ya dogara ga hawa da sauka na arziki’n gwamnati."

ADVERTISEMENT

"Ilmi, shi ne ya taimaka mana da tashi daga ɗan ƙaramin ƙauye a jihar Adamawa, ya halbe ni zuwa wannan matsayin da girma wanda nake da shi yau. Ilmi ya taimaka mana wajen ɗan gudunmawar wanda nake yi a ƙasar mu, da kuma taimako na ʼƴan Adam gaba ɗaya. Ya kamata kowane yaro yaʼ samu damar kaiwa cikakken yiwuwar sa."

"Ba zan samu damar zuwa makaranta idan an dage cêwa dole mahaifi na su biya kuɗin makaranta. Wannan dalili, da kuma dalili na ginin ƙasar Najeriya, shi ya sa ná gamsu sossai cêwa ya kamata karatun firamare da sakandare ya zama kyauta da kuma wajibi a kasar mu, da kuma nahiyar Afrika gaba ɗaya."

Da yake jawabi a wannan taron, Tsohon Firayim Minista (waton shugaba) na ƙasar Kenya, mai suna Raila Odinga, ya yi yabon Tsohon Shugaba na Ƙasa Goodluck Jonathan, domin yarda wanda ya yi na kayen da aka yi masa a zaɓen shekara na 2015."

Odinga ya cé wannan mataki na Jonathan ya taimaka wajen mayar da sahihanci na zaɓe a idanun Jamaʼan Najeriya da Afrika.

Mahalarta na wannan taron sun yi yabon marigayi Likita Nnamdi Azikiwe. Sun bayyana shi a matsayin babban mutum mai ƙaunan Afrika sossai.

ADVERTISEMENT

A ranar Talata, 15 Nuwamba 2015, Atiku Abubakar ya ce da ʼƴan Najeriya sun zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasa, da matsalar Boko Haram zai riga ya zama abin Tarihi. Masu lura sun tsinkaye cêwa Tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa ya fara shimfidar waƙoƙi na yaƙin neman zaɓe da kuma takaran shugaban ƙasa a shekara 2019.

Wannan gaskiya ne? Za ka zaɓì Atiku idan ya yi takarar shugaban ƙasa a shekara 2019?

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT