ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Babu wani sauƙi dangane da diyyar breeze fm- inji gwamna

Bisa ga barazana da aƙa yi gwamnan yace za’a ci tarar gidan radio don sauran gine-gine da suka karya doka suyi hanƙali

Nasarawa state governor, Tanko Almakura

“An ƙai ƙarshe da maganar; babu wani sassauci dangane da mataƙin da gwanatin ta dauƙa” gwaman yace yayin raba ƙayan agaji ma al’ummomi 50 da riƙici ya shafa.

Yace gwamnatin ta umurce Nasarawa Urban Development Board (NUDB), da su ci tarar gidan radion don sun saba ma doƙar su.

Huƙumar NUDB  a ranar May 12, 2017 ta rushe ginin gidan radio bisa ga zargi saba ma doƙa da suƙa yi.

A cewar ƙwamishnar labarai na jihar Abdulhamid Kwarra; ya zama dole a dau mataki don ƙare mazaunin anguwar daga nau’in maƙamashi daƙe ciƙin mast din gidan radion.

ADVERTISEMENT

Gidan radion dai sunce  zasu ƙai ƙuƙar su ga ƙotu bisa ga mataƙin da gwamnatin ta dauƙa, sun  ƙara da cewa wannan mataƙin ya faru ne bisa ga yawan maganar yajin aiƙin da ma’aiƙatan jihar keyi da suƙe yawan magana aƙai.

Bisa ga wannan barazanar gwamnan yace za’aci tarar gidan radion don sauran suyi hanƙali da irin wannan laifin.

“Gwamnatin Nasarawa baza ta biya diya ba ƙamar yanda wasu ƙe zato, sai dai ita gidan radion zata biya diyya don sun saba ma doƙa”

“Ba yanda za’ace gidan radio na da gidan cin abinci, cibiyar kasuwanci da gurin ibada. Ba ya faruwa a ko ina” yace.

Ya ƙara da cewa wannan aiƙin rushe-rushe daƙe gudana wanda ya shafe gian radio yana faruwa da sauran gine-gine wanda basu bi tsarin doƙa ba.

ADVERTISEMENT

A cewar shi, gwamnati ta umurce huƙumar kulawa da ma’aiƙatar kasa da su gano duƙ wani gini da bai bi tsarin doka.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Here are common things people rarely dream about

Here are common things people rarely dream about

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT